ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI
1. Jin Zafi Lokacin Jima i2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin Gaba
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.
WATO ( INFECTIOS )
Tabbas infection illane babba Kuma magance infection ga mace ko namiji shine zaman lafiyar daya daga cikinsu, domin kuwa yana daga cikin illar infection:
1. Daukewar Sha'awa
2. Rashin ni'ima.
3. Rashin gamsar da juna.
4. Rashin Ruwa ajikin y'a mace.
5. Rashin wadacaccen ruwan Mani.
.jpeg)
0 Comments